Rahotanni dake fitowa daga spaniya na cewa kocin real madrid Jose Mourinho tababan cigaba da kasancewa a klub din real sakamakon fusatar dayayi na kin sayo karin dan wasan gaba da yake bukata don maye gurbin Gonzalo Higuain da yasami rauni.
Ayayin da darectan wasanni Valdano da shugaban kungiyar real madrid and Florentino Perez sukafi son ya cigaba da baiwa Karim Benzema dama a maimakon sayo wani dan wasan gaba a kungiyar,tuni aka soma hasashe cewa yana tunanin ya koma tsohuwar kungiyarsa,InterMilan da yabarsu a watan Mayu ko kuma zai kuma Manchester City ko United.
No comments:
Post a Comment